Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Kimiyya Da Fasahar Warkar Da Gyanbo Cikin Sauki Kashi Na 2 - Disamba 21, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin LAFIYA UWAR JIKI na wannan makon, ya cigaba da tattaunawa ne akan maggot therapy wato amfani da kimiyar fasaha wajen warkar da gyanbo cikin sauki.

Abun ya samo asali ne tun a shekarar 1837-1901, kuma wanda ya fara amfani dashi shine John Forney Zacharias a lokacin yakin basasa na kasar Amurka.

Saurari shirin a sauti:

LAFIYA UWAR JIKI
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:25 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG