ABUJA, NIGERIA — 
A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne akan cutar Kyandar Biri ko MPOX, da hukumar kare yaduwar cututtuka ta ayyana a matsayin annoba a nahiyar, Ita ma hukumar lafiya ta duniya ta ayyana cutar a matsayin annoba a duniya.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna