ABUJA, NIGERIA — 
A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne da masu ruwa da tsaki da kwararru a fannin kula da lafiyar baki da hakori bayan sun kaddamar da takardu dake kunshe da manufofin ko tsare-tsare na kula da lafiyar baki da hakori, don yaki da cututtukan baki musamman cutar Noma.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna