ABUJA, NIGERIA — 
A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa da wani kwararren likiti a fannin haihuwa inda ya yi karin haske kan matan da suka fi hatsarin kamuwa da hawan jini wanda juna biyu ke haddasawa.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna