Irin Ukubar Da 'Yan Ci Rani Ke Fuskanta A Kokarin Satar Shiga Turai

5
'Yan sumoga sun kona hannun wannan mutumin a yayin da suke kokarin tsallakawa da shi zuwa Turai daga kasar Libya. VOA ta samu wannan hoton ne daga hannun wani dan kasar Italiya dake jinyar baki 'yan ci rani a birnin Milan a kasar Italiya.
 
6

7
Wani mutum dauke da tabo duk jikinsa. 'Yan sumoga suka yi masa duka a lokacin da yake kokarin kaiwa kasar Libya domin ya shiga jirgin ruwa zuwa Turai. VOA ta samu wannan hoton daga hannun wani dan Italiya dake jinyar baki 'yan ci rani a birnin Milan.
 
8