Kofin Duniya na gasar kwallon kafa ya iso Abuja, Najeriya a rangadin da Kampanin Coca Cola ke yi da kofin zuwa kasashen duniya gabanin gabatar da kofin ga kasar da za ta lashe gasar a Rasha a watan Yuli.
Kofin Duniya Ya Isa Najeriya
![Shugaba Buhari Tare Da Kungiyar Kwallon Kafa Na Kasa Super Eagles](https://gdb.voanews.com/489ba6eb-2a9d-449f-b1b0-cff50a452243_cx10_cy8_cw90_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Shugaba Buhari Tare Da Kungiyar Kwallon Kafa Na Kasa Super Eagles
Facebook Forum