Washington, Dc —
Shirin Kallabi na wannan makon ya karbi bakuncin Shugabar Cibiyar kula da lafiyar al'umma mai zaman kanta Pathfinder, da take aiki a kasashe da dama na duniya.
Shirin ya kuma yi nazarin abinda ya zama kadangaren bakin tulu a yunkurin kafawa da kuma aiwatar da dokar kare hakkokin kananan yara a Najeriya.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna