Hotunan labaran duniya kan abubuwa da suka faru a farkon makon nan da mu ke ciki.
Hotunan labaran duniya kan abubuwan da suka faru a farkon makon nan da mu ke ciki

5
Wani yanki da wutar daji ta cinye a yankin kudancin kasar Spain ranar 26 ga watan Yuni, 2017. REUTERS/Jon Nazca

6
Nan ma wani dan sanda ne yake kallon wutar daji yayin da yake kan babur dinsa a kudancin Spain, ranar 25 ga watan Yuni (AP Photo/Alberto Diaz)

7
Wasu dake jimamin 'yan uwansu da suka mutu a zaizayar kasar da ta auku a China a yankin Xinmo, ranar 26 ga watan Yuni, 2017. REUTERS/Aly

8
Dan tseren gudun kasar Jamaica Usain Bolt yana bayyana mamakinsa yayin taron manema labarai da aka yi a kasar Czech ranar 26 ga watan Yuni. Ana sa ran zai kara a wasan tseren a gobe Laraba a gudun tsawon mita 100. (AP Photo/Petr David Josek)