Yan kasar Rwanda sunje kada kuri'u na neman sabon shugaban kasar a yau ranar Juma'a inda shugaba Paul Kagame ke mulkin kasar tun shekarar 1994 wanda ke cewa zai lashe wannan zaben ma.
Hotunan Zaben Shugabancin Kasar Rwanda 2017
5
Wata mata ta kada kuri'arta a Kigali
6
Jami'ai na binciken katin shaida na wasu masu shirin kada kuri'un zabe a Kigali
7
Wani mai kada kuri'a na neman sunansa akan littafin sunayen masu kada kuri'u a Kigali.
8
Runfar zabe a Kigali.
Facebook Forum