Dubun dubatar magoya bayan kungiyar Washington Nationals sun shaidi bikin murnar nasarar da kungiyar tayi a gasar World Series ta bana, Karon farko da ta lashe gasar a tarihi.
Hotunan Murnar 'Yan Kungiyar Washington Nationals A Gasar World Series Ta Shekarar 2019 A Birnin Washington DC

1
Rikakun magoya bayan kungiyar Washington Nationals dake kan hanyar Constitution Avenue ya zuwa Pennsylvania Avenue tare abokin aikin mu Murtala Faruk.

2
Rikakun magoya bayan kungiyar Washington Nationals dake kan hanyar Constitution Avenue ya zuwa Pennsylvania Avenue.

3
Rikakun magoya bayan kungiyar Washington Nationals dake kan hanyar Constitution Avenue ya zuwa Pennsylvania Avenue.

4
Tattaunawa tare Abdoulaziz Adili Toro akan murnar nasarar Washington Nationals a World Series Na 2019