'Yan sanda sun kai farmaki a wata makarantar Islamiya bayan samun rahotannin sirri, suka ceto daruruwan mutane galibi kananan yara wadanda ake gasawa akuba da dama aka daure da sarka tare kuma da kulle sarkar da kwado.
Hotunan Mutanen Da 'Yan Sanda Suka Ceto A Garin Kaduna

1
Wadanda 'yan sanda suka ceto a wata makarantar Islamiya a Kaduna

2

3

4

Facebook Forum