Hotuna: Babban editan Sashen Hausa na Muryar Amurka Aliyu Mustaphan Sokoto ya wakilci VOA a wurin taron da muryar Amurka ta shirya a Abuja domin tattaunawa da abokan huldar ta don samun kyakyawar fahimta game da irin shirye-shiryen da abokan huldar nata ke yadawa a tashoshin su. Hotuna da wakillan Ghana, da Nijar da kuma babban bako shugaban EFCC Ibrahim Magu.
Hotunan Taro Na Musamman Da Muryar Amurka Ta Shirya A Abuja

1
Babban editan Sashen Hausa na Muryar Amurka Aliyu Mustaphan Sokoto tare shugaban EFCC Ibrahim Magu

2
Hotunan taro na musamman da Muryar Amurka ta shirya a Abuja, Aliyu Mustapha (VOA), Ibrahim Dasuki Nakande (Shugaban Unity FM),Ibrahim Magu (Shugaban EFCC) tare da Yusuf Ganiyu Ishola (Ghana)

3
Hotunan taro na musamman da Muryar Amurka ta shirya a Abuja, babban editan shashen Hausa Aliyu Mustapha tare abokan hulda daga Nijar da kuma Ghana.

4
Hotunan taro na musamman da Muryar Amurka ta shirya a Abuja, babban editan shashen Hausa Aliyu Mustapha tare abokan hulda daga Nijar da kuma Ghana.
Facebook Forum