Wasu 'yan bindiga sun sace dalibai mata 317 a makarantar sakandare da ke Jangebe a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya yayin da hukumomi ke kokarin an kubutar da su.
Hotunan Makarantar Jangebe Da Aka Sace Dalibai Sama Da 300
Wasu 'yan bindiga sun sace dalibai mata 317 a makarantar sakandare da ke Jangebe a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya yayin da hukumomi ke kokarin an kubutar da su.
![Daya daga cikin jirage masu saukar ungula da aka tura neman daliban Jangebe](https://gdb.voanews.com/f23eead4-059b-4556-be15-9e4547ac9d41_cx6_cy42_cw93_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Daya daga cikin jirage masu saukar ungula da aka tura neman daliban Jangebe
![Allon makarantar Sakanadaren Jangebe](https://gdb.voanews.com/a9186167-1c15-4f96-b109-60d3e4a82494_cx0_cy48_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Allon makarantar Sakanadaren Jangebe
![Cikin makarantar ta Jangebe.jpeg](https://gdb.voanews.com/9ca25a6b-ee34-4218-b954-51ba171cac6a_cx0_cy56_cw99_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Cikin makarantar ta Jangebe.jpeg
![Jami'an tsaro a yankin Jangebe bayan sace daliban.jpeg](https://gdb.voanews.com/90463613-b4b7-4961-8ace-45e5edb5ceee_cx3_cy46_cw96_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Jami'an tsaro a yankin Jangebe bayan sace daliban.jpeg