Hotunan wasu daga cikin wadanda harin boma boman Maiduguri ya rutsa dasu a gadon jinya a wani asibiti a birnin Maiduguri wanda wasu mata 'yan kunar bikin wake suka kai.
Harin Boma Bomai Da Aka Kai a Maiduguri

5
Wasu mata ta wundo suna kallon wani majinyaci da harin bom din da aka kai a Maiduguri ya shafa a asibiti 16, ga Oktoba 2015.

6
Ma'aikatan agaji na jiran zuwan gawarwaki wadanda harin Bom din da aka kai a Maiduguri ya hallaka 16, ga Oktoba 2015.

7
Ma'aikatan agaji na jiran zuwan gawarwaki wadanda harin Bom din da aka kai a Maiduguri ya hallaka 16, ga Oktoba 2015.