No media source currently available
Hukumomin lafiya a Najeriya da Nijar sun tabbatar da barkewar murar mashako wato Diphtheria, wacce ke rike makogwaro da haifar da matsalar numfashi, da kuma kashe mutane musamman yara kanana, da wasu rahotanni