Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Yayi Kira Ga Daukacin Kasashen EU Cewa Zuwa Sati Maizuwa Kasashen Su Yarda Su Amshi 'Yan Gudun Hijira Dubu Dari Da Sittin, Satumba 9, 2015
Matsalolin 'Yan Ci Rani A Turai - Satumba 9, 2015

9
Faransa Ta Shirya Ta Amshi 'yan Gudun Hijira Dubu Ashirin Da Hudu A Matsayin Daya Daga Cikin Kiran Da Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Yayi, Kuma Tana Da Niyyar Amsar Wasu Dubu Goma A Sati Mia Zuwa, Satumba 9, 2115.