Europe migrant crisis in pictures.
'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai
'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai

1
Dan sandan Hungry da Iyalan 'Yan Ci Rani a Tashar Jirgin Kasa, Satumba 3, 2015.

2
Dan Sanda na jira a tashar jirgin kasan Keleti da ke Budapest, yanzu ana barin 'yan Ci Rani su shiga tashar amma a yanzu jiragen da ke jigila kai tsaye daga Budapest zuwa kudancin turai zuwa sun daina aiki har sai wani lokaci. Satumba 3, 2015.

3
'Yan Ci Rani Suna Kokarin Shiga Jirgin Kasa a Tashar Jirgin Kasar Keleti a Budapest Satumba 3, 2015.

4
'Yan Ci Rani Sun Kwana A Tashar Jirgin Kasar Keleti Dake Budapest Satumba 3, 2015