Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris na kasar Faransa wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma jikkata wasu.
FARANSA - Duniya Na Juyayin Harin Da Aka Kai A Kasar Faransa
Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris, Nuwamba 15, 2015.

1
Wani Mutum Da Dansa A kofar Ofishin Jakadancin Faransa Dake Birnin Washington, Nuwamba 15, 2015.

2
Jama'a Da Dama Dauke Da Kyandur Da Filawowi Sun A Kofar Ofishin Jakadancin Faransa A Birnin Warsaw, Suna Juyayin Mummunan Harin Da Aka Kai A Birni Paris, Nuwamba 15, 2015.

3
Wata Mata Ta Mika Filawa A Gaban Ofishin Jakadancin Faransa Dake Tokyo, Yayin Da Ake Gudanar Da Addu'oi Dominn Wadanda Harin Da Aka Kai A Faransa Ya Rutsa Da Su, Nuwamba 15, 2015.

4
Students use candles to form a large ribbon during an event to mark World AIDS Day at a primary school in Hohhot, Inner Mongolia autonomous region, China.