Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris na kasar Faransa wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma jikkata wasu.
FARANSA - Duniya Na Juyayin Harin Da Aka Kai A Kasar Faransa
Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris, Nuwamba 15, 2015.

5
Wata Yariya Kofar Ofishin Jakadacin Faransa Dake Lima, Peru, Na Yi Ma Jama'ar Da Harin Da Aka Kai A Paris Ya Shafa Addu'a, Nuwamba 15, 2015.

6
Tari Tarin Filawoyi Da Kyandura Da Jama'a Suka Tara A Kofar Ofishin Jakandancin Faransa Dake Berlin Kasar Jamus, Domin Jajantawa Wadanda Harin Da Aka Kai Ranar Juma'a Ya Rutsa Da Su, Nuwamba 15, 2015.

7
Jama'a Sun Kunna Kyandir A Gaban Ofishin Jakadancin Faransa DakeVilnius, Lithuania, Nuwamba 15, 2015.

8
Jama'a Dauke Da Tutar Kasar Faransa A Kofar Ofishin Jakadancin Faransa Dake Bucharest, Romania, Domin Nuna Alhinin Su Dangane Da Mummunan Harin Da Yayi Sanadiyyar Hallaka Jama'a Da Dama, Nuwamba 15, 2015.