Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Tasirin Yajin Aikin Kungiyar Kwadago A Najeriya, Kashi Na Daya, Yuni 06, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yi nazari kan tasirin yajin aikin da gamayyar kungiyar kwadago ta Najeriya ta gudanar da kuma yadda ya shafi zamantakewar iyali da ci gaban al’umma.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Tasirin Yajin Aikin Kungiyar Kwadago A Najeriya, Kashi Na Daya, Yuni 06, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:50 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG