WASHINGTON, D. C. — 
A shirin Domin Iyali na wannan makon za mu dubi bincike na baya-bayan nan da aka gudanar a Najeriya mai nuni da cewa a kalla mace daya cikin uku na fuskanta ko ta taba fuskantar cin zarafi a gıdan aure.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna