WASHINGTON, D. C. — 
A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba batun yaran da ke tashi gidajen da suke ganin iyayensu maza suna cin zarafin iyayensu mata, da yadda hakan ke tasiri a halayensu.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna