A look at the best news photos from around the world.
Duniyar Mu A Yau, Diasamba 21, 2015.
Daga Sassan Duniya Daban Daban

1
Wani Mutum Na Tafiya Da Rakuminsa Cikin Hamadar Kudu Maso Yammacin Emrati Babban Birnin Abu Dhabi.

2
Wani Mutum Cikin KwalekwaleSanye Da Kayan Bukin Kirsimatti A Tekun Mediteraniya A Yayin Da A Ke Gudanar Da Bukukuwan Al'adun Karshen Shekara a Kudu Maso Gabashin Faransa.

3
'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Kungiyar FC Basalona Na Murnar Nasarar Lashe Wasan Karshe Da Suka Buga Da River Plate Da Kwallaye 3 - 0 A Yokohama Kusa Da Birnin Tokyo, Kasar Japan

4
Daya Daga Cikin Dakaraun Kasar Siri Lanka Ya Fadi A Yayin Da Suke Rera Taken Kasar Na Bukin Yaye Sababbin Sojin Kasar.