A look at the best news photos from around the world.
Duniyar Mu A Yau, Diasamba 21, 2015.
Daga Sassan Duniya Daban Daban

5
Ma'aikatan Ceto Na Laluben Wadanda Kasa Ta Rufta Da Su A Ginin Wata Masana'ata A Lardin Guandong Inda Gine gine 22 Suka Rufta, Kuma Mutane Sama Da 59 Sun Yi Batan Dabo.

6
Wata Mata Na Daukar Hoto A Kan Tsauni Kusa Da Zenica A Kasar Bozniya Herzgovina.

7
Mazauna Kismu Sanye Da Kayan Al'adaun Gargajiya Wadanda Aka Fi Sani Da Tera Buru A Al'adar Luo Dake Kasar Kenya.

8
Mutane Na Kurme A Gabar Tekun Meditereniya