Daruruwan dalibai sun gudanar da zangazanga yau Talata a birnin Jammu na kasar Indiya don nuna rashin jin dadin su akan kisan musulmai mabiya darikar shi'a da sojojin Najeriya su ka yi a garin Zariya.
Dalibai sun yi zangazanga a Indiya
Dalibai a Indiya Sun yi Zangaza Akan Kisan 'Yan Shi'a a Najeriya, Disamba 15, 2015.

5
Yau Talata dalibai musulmai a Indiya dauke da alluna, sun yi zangazangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin Najeriya akan kisan daruruwan 'yan shi'a da kuma tsare shugabansu Sheikh Ibrahim Zakzaky.

6
Yau Talata dalibai musulmai dauke da alluna, sun yi zangazangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin Najeriya akan kisan daruruwan 'yan shi'a da kuma tsare shugabansu Sheikh Ibrahim Zakzaky a Jammu na kasar Indiya.