A ranar asabar 17 Fabrairu ne babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Janar Tukur Buratai, ya ziyarci sojojin dake bakin daga a cikin Sambisa, inda ya ziyarci Bitta, Tokombere da Sabil Huda.
Babban Hafsan Sojojin Kasa Na Najeriya, Leftana-Janar Tukur Yusuf Buratai, Ya Ziyarci Sojoji A Cikin Dajin Sambisa

13
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Leftana janar Tukur Buratai, ya ziyarci sansanonin sojojinsa a dajin Sambisa
Facebook Forum