Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Kisa Da Azabtar Da Jama'a


Boko Haram: Kisa Da Azabtar Da Jama'a
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:12 0:00

A duk garin da 'yan Boko Haram suka kama a lokacin da suka mamaye wasu garuruwan arewa maso gabas a Najeriya, a shekarun 2014 da 2015, su kan kafa kotunan tafi-da-gidanka, su tattaro duk mutanen gari, babba da yaro, don yazo ya ga hukumcin da zasu yi. Wannan shine makaminsu na tabbatar da cewa kowa ya bi umurninsu. Wani dan gudun hijira, shine yake bayanin abubuwan da suka faru a garinsu, wanda yayi daidai da abubuwan da muka gani cikin wannan faifan bidiyo.

XS
SM
MD
LG