A Najeriya, yau aka rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a wa'adi na biyu inda zai sake kwashe shekaru hudu yana mulkin kasar, bayan da ya lashe zabe a farkon shekarar nan.
Bikin Rantsar Da Shugaba Buhari a Wa'adi Na Biyu

1
Lokacin da motar da ke dauke shugaba Buhari take zayaga filin Eagle Square

2
Lokacin da motar da ke dauke da shugaba Buhari take zayaga filin Eagle Square

3
Shugaba Buhari yana rattaba hannu a gaban babban jojin Najeriya bayan da ya yi rantsuwar kama aiki a wa'adi na biyu

4
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari