A Najeriya, yau aka rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a wa'adi na biyu inda zai sake kwashe shekaru hudu yana mulkin kasar, bayan da ya lashe zabe a farkon shekarar nan.
Bikin Rantsar Da Shugaba Buhari a Wa'adi Na Biyu

5
Buhari yana gaisawa da tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya, Yakubu Dogara

6
Buhari yana gaisawa da manyan hafsoshin sojojin Najeriya

7
Lokacin da Buhari yake rantsuwar kama aiki

8
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari