Duk da matsin tattalin arziki da yawan sanyin guiwa da ‘yan Najeriya ke nunawa, hakan bai hana gwamnatin da jama’a daukar cika shekaru 60 da samun ‘yanci abu mai muhimmanci ba.
Bikin Cika Shekaru 60 Da Najeriya Ta Samu ‘Yanci A Filin Eagle Square, Abuja

1
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari yana fareti a lokacin bikin

2
Bikin cika shekaru 60 da samun 'yanci a Najeriya

3
Shugaba Muhammadu Buhari, matarsa Aisha Buhari, da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a wurin taron

4
Bikin cika shekaru 60 da samun 'yanci a Najeriya
Facebook Forum