An yanke hukumcin kisa a kan wasu sojoji 12 dake cikin masu yakar 'yan Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya a saboda yin bore da kuma kokarin kashe babban kwamandansu. A cikin hukumcin da Birgediya-Janar Chukwuemeka Okonkwo ya karanta, kotun soja ta samu wadannan sojoji 12 da laifi, yayin da ta sallami wasu biyar da ta ce ba su da laifi. An daure wani na tsawon kwanaki 28 a kurkuku tare da aiki mai tsanani.
An Yanke Hukumcin Kisa Kan Sojojin Najeriya Saboda Bore, 17 ga Satumba, 2014
![Wasu sojoji masu gabatar da kara ke zaune a layin gaba, yayin da wasau sojojin da ake tuhuma da laifin kai hari kan kwamandansu suka bayyana gaban wata kotun soja a Abuja, 17 ga Satumba, 2014.](https://gdb.voanews.com/fd10fd41-10df-4f4a-b211-84797532652e_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Wasu sojoji masu gabatar da kara ke zaune a layin gaba, yayin da wasau sojojin da ake tuhuma da laifin kai hari kan kwamandansu suka bayyana gaban wata kotun soja a Abuja, 17 ga Satumba, 2014.
![Wasu sojoji masu gabatar da kara ke zaune a layin gaba, yayin da wasau sojojin da ake tuhuma da laifin kai hari kan kwamandansu suka bayyana gaban wata kotun soja a Abuja.](https://gdb.voanews.com/cdc9b69a-74af-45db-9cbd-17b6f878b292_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Wasu sojoji masu gabatar da kara ke zaune a layin gaba, yayin da wasau sojojin da ake tuhuma da laifin kai hari kan kwamandansu suka bayyana gaban wata kotun soja a Abuja.
![Wasu sojoji masu gabatar da kara ke zaune a layin gaba, yayin da wasau sojojin da ake tuhuma da laifin kai hari kan kwamandansu suka bayyana gaban wata kotun soja a Abuja, 17 ga Satumba, 2014.](https://gdb.voanews.com/d163bd7c-0403-43af-a450-6be3498027c1_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Wasu sojoji masu gabatar da kara ke zaune a layin gaba, yayin da wasau sojojin da ake tuhuma da laifin kai hari kan kwamandansu suka bayyana gaban wata kotun soja a Abuja, 17 ga Satumba, 2014.