Alhamisar nan aka gudanar da wani taro na kasashen duniya a kan yadda za atinkari matsalolin da kungiyar Daesh ko ISIS da sauran kungiyoyin ta’addanci suke haifarwa a sassan duniya dabam-dabam. Wannan taro da aka gudanar a ma’aikatar harkokin wajen Amurka, ya samu halartar kasashe masu yawa cikinsu har da wasu kasashen Afirka 3: Nijar, Kamaru da Chadi.
An Gudanar Da Taron Fadakarwa Na Duniya A Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

9
An Gudanar Da Taron Fadakarwa Na Duniya A Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

10
Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

11
Wakilin Sashen Hausa Na Muryar Amurka Abdoulaziz Adili Toro daga Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka.
Facebook Forum