Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Na Bikin Cika Shekaru 240 Da Samun 'Yancin Kai


A yau Litinin ne Amurka ke bikin cika shekaru 240 da samun ‘yancin kai daga kasar Birtanijya. Inda a rana irin ta yau 4 ga watan Yuli ake bada hutu a duk fadin kasar, tare da yin shagulgula, da fareti tare harba tartsatsin wutar murna a sama.

Shi kuma Shugaban Amurka Barack Obama yana tare da iyalan sojoji ‘yan mazan jiya a fadar White House, don cin gasassshen nama da kuma kallon wakokin nishadi daga wasu mawaka Kendrick Lamar da Janelle Monae.

Idan kuma ruwan da aka yi has ashen saukarsa a yau Litinin ya tsagaita, to za a sha kallon tartsatsin wutar murna a sararin samaniya kausa da ginin gwamnati na National Mall.

Mafi yawancin wannan shagalin biki ana yinsa ne a tsakanin fadar Shugaban Amurka ta White House da kuma ginin gidan tarihin kasa na National Achieves.

Wanda tsohon shugaban Amurka Thomas Jefferson ya faro, majalisar kasa kuma ta ara ta yafa tun daga 4 ga watan Yulin 1776.

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG