Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Hira Da Abubakar Abdu -Bappa Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Biyu, Agusta, 20, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun gabatar da kashi na biyu na doguwar hirar da wakilinmu Mansur Sani ya yi da wani fitaccen mawaki a Jamhuriyar Nijar, Abubakar Abdu da aka fi sani da Bappa Yaro. Mun kuma bada labarin wani dan sanda da ya yi ta neman ya sami wani direban mota da laifi.

Saurari cikakken shirin:

A BARI YA HUCE: Hira Da Abubakar Abdu -Bappa Yaro, Mawakin Nijar Kashi Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:24:35 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG