Washington, DC —
A wannan shirin mun karbi bakuncin wani mawakin Jamhuriyar Nijar da aka fi sani da suna Yaro. Mun kuma bada labarin wani mahaifi da ya ji ana zanga zanga a jami'ar da dansa ya ke makaranta.
Saurari shirin ka ji abinda mahaifin ya gaya wa dan da farko da kuma dalilinsa na sake shawara:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.