Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Manajan NEPA A Masallaci, Agusta, 06, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani manajan NEPA da ya ke zuwa sallar assuba kowacce rana a masallaci, wata rana da ya je sai liman ya yi wata addu'a da manajan ya ke gani idan ya ce amin zai shiga tsaka mai wuya.

Saurari cikakken shirin ka ji a binda ya tada hankalin manajan a wannan addu'ar:

A BARI YA HUCE: Labarin Manajan NEPA A Masallaci
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:30 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG