washington, dc —
A wannan makon mun bada labarin wani mahaukaci da ya zuba sutura ya tafi gidan buki ya tarar wadansu makada suna ta wasa mutane ana basu kudi, sai ya gaya masu wai shi dan gidan sarauta ne yana so su wasa shi ya biya su.
Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya wakana:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.