A Najeriya, kwanan nan ne gwamnatin kasar ta amince da hutun kwanaki 14 na haihuwa ga iyaye maza da ke aikin gwamnati. Wannan dai hutu ne domin su samu damar shakuwa da jariran su. A watan Yunin 2018, gwamnatin ta kara hutun haihuwa ga iyaye mata daga watanni uku zuwa hudu. Ga fassarar rahoton Gilbert Tamba daga Abuja.
TASKARVOA: Hutun Haihuwa Na Kwanaki 14 Ga Iyaye Maza Da Ke Aikin Gwamnati A Najeriya
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 04, 2024
Yaushe Ne Bakon Haure Yake Samun Damar Kada Kuri’a A Zaben Amurka?
-
Oktoba 31, 2024
Tattaunawar VOA Da Dalibai 'Yan Afirka Kan Zaben Shugaban Amurka