A look at the best news photos from around the world.
Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Daban
Kalli hotuna dake nuna halayen da ake ciki a wasu sassan duniya daban daban
5
Tankar yaki na harbi yayinda dakarun kasar Koriya ta kudu ke atusaye.
6
Kudan Zuma ya yayyabe jikin wani uutum Tabu dake kasar Saudiyya
7
'ya'yan masunta na wasa akan ginin wani makewayi da ruwa ya mamaye a kusa da gabar kogi a kasar Indiya.
8
Shaho ya kama dan kaza a gabashin kasar Jamus.
Facebook Forum