Wani kudurin doka da 'yar Majalisar Amurka Frederica Wilson ta mika gaban Majalisa da zata taimakawa Najeriya wajen yakar Boko Haram, ta sami nasara. kudurin dokar dai zai baiwa sakataren harkokin wajen Amurka ikon taimakawa Najeriya a yakin da take da Boko Haram da kokarin ceto sauran 'yan matan Chibok da aka sace.
HOTUNA: Majalisar Wakilan Amurka Ta Amince Da Shirin Taimakawa Najeriya Wajen Yakar Boko Haram

9
'Yar Majalisar Wakilai Frederica Wilson na murnar samun nasarar dokar da ta gabatar gaban Majalisa.

10
'Yar Majalisar Wakilai Frederica Wilson na murnar samun nasarar dokar da ta gabatar gaban Majalisa.

11
'Yar Majalisar Wakilai Frederica Wilson na murnar samun nasarar dokar da ta gabatar gaban Majalisa.