'Yan kasar Pakistan na juyayin mummunan harin bama baman da ya yi sanadiyyar akalla mutane 72, wanda ya hada da kananan yara 30 da kuma jikkata wasu 300 a birnin Lahore dake gabashin kasar.
Juyayin Mummunan Harin Bam Da Ya Hallaka Jama'a A Pakistan
Jama'a 72 Ne Suka Rasa Rayukan Su, 300 Kuma Suka Jikkata A Harin Bam Da Aka Kai Yayin Da Suke Gudanar Da Bukukuwan Easter A Pakistan
![Wani Mutum Dauke Da Kyandur Domin Nuna Juyayi Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/d6cd33ca-e270-4a47-a17a-9c0b72dceda5_w1024_q10_s.jpg)
13
Wani Mutum Dauke Da Kyandur Domin Nuna Juyayi Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.