'Yan kasar Pakistan na juyayin mummunan harin bama baman da ya yi sanadiyyar akalla mutane 72, wanda ya hada da kananan yara 30 da kuma jikkata wasu 300 a birnin Lahore dake gabashin kasar.
Juyayin Mummunan Harin Bam Da Ya Hallaka Jama'a A Pakistan
Jama'a 72 Ne Suka Rasa Rayukan Su, 300 Kuma Suka Jikkata A Harin Bam Da Aka Kai Yayin Da Suke Gudanar Da Bukukuwan Easter A Pakistan

5
Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Maris 28, 2016.

6
Jama'a Dauke Da Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.

7
Mutane Dauke Da Gawar Wani Daga Cikin Wadanda Harin Bam A Lahore Ya Hallaka, Maris 28, 2016.

8
Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.