A yayin a ke ci gaba da yunkurin kakkabe sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suka rage, a yau da safe sojojin Najeriya suka yi wa wasu 'ya'yan kungiyar kwanton bauna a babbar kasuwar shanu a Gwai Mainari kusa da Minok a jahar Borno
Sojoijin Najeriya Sun Yi Wa 'Yan Kungiyar Boko Haram Kwanton Bauna

5
Mota Kirar Hilux Da Sojojin Najeriya Suka Kwace Daga Hannun 'Yan Kungiyar Boko Haram A Gwai Mainari Kusa Da Minok A Jahar Borno Yau Da Safe