Wata kotun kasar Thailand ta yankewa wasu bakin haure biyu 'yan asalin Myanmar hukuncin kisa, bayan da aka samesu da laifin kashe wasu mutanen Burtaniya biyu. daruruwan mutane a Myanmar ne suka fito domin nuna rashin jin dadin su da neman a sakesu.
Hukucin Kisa Da Aka Yankewa Wasu 'Yan Kasar Myanmar Biyu Ya Janyo Gagarumar Zanga Zanga
Masu zanga zanga sun rike hotuna suna kiran Zaw Lin da Win Zaw, mutanen nan biyu da aka yankewa hukuncin kisa a Thailand.

5
Dinbin masu zanga zanga a kofar ofishin jakadancin Thailand a Myanmar.

6
Jami'an ofishin jakadancin Thailand bayan da suka yiwa masu zanga zanga jawabi.

7
Jami'an tsaro a kofar ofishin jakadancin Thailand lokacin da masu zanga zang suka mamaye kofar ofishin.

8
Masu zanga zanga na daga takardu masu dauke da rubutun "ku ceto mana 'yan kasar mu".