Wata kotun kasar Thailand ta yankewa wasu bakin haure biyu 'yan asalin Myanmar hukuncin kisa, bayan da aka samesu da laifin kashe wasu mutanen Burtaniya biyu. daruruwan mutane a Myanmar ne suka fito domin nuna rashin jin dadin su da neman a sakesu.
Hukucin Kisa Da Aka Yankewa Wasu 'Yan Kasar Myanmar Biyu Ya Janyo Gagarumar Zanga Zanga
Masu zanga zanga sun rike hotuna suna kiran Zaw Lin da Win Zaw, mutanen nan biyu da aka yankewa hukuncin kisa a Thailand.

9
Masu zanga zanga sun rike hotuna suna kiran Zaw Lin da Win Zaw, mutanen nan biyu da aka yankewa hukuncin kisa a Thailand.

11
Jami'an tsaro da masu zanga zanga na musayar kalmomi a lokacin da zanga zangar neman a saki mutanen nan biyu da aka yankewa hukuncin kisa a Thailand.

12
Jami'an ofishin jakadancin Thailand na magana da masu zanga zanga.