Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris na kasar Faransa wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma jikkata wasu.
FARANSA - Duniya Na Juyayin Harin Da Aka Kai A Kasar Faransa
Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris, Nuwamba 15, 2015.
![Jma'a Na Ajiye Filawoyi A Kofar Ofishin jakadancin Faransa Dake Birni Moscow, Kasar Rasha, Domin Nuna Alhinin Su Dangane Da Mummunanr Harin Da Aka Kai A Birnin Paris, Nuwamba 15, 2015. ](https://gdb.voanews.com/1364aa83-a366-4141-b68e-0fa21f198e37_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Jma'a Na Ajiye Filawoyi A Kofar Ofishin jakadancin Faransa Dake Birni Moscow, Kasar Rasha, Domin Nuna Alhinin Su Dangane Da Mummunanr Harin Da Aka Kai A Birnin Paris, Nuwamba 15, 2015.
![Mazauna Birnin Copenhegen Dauke Da Fitilu Sun Taru A Kofar Ofishin Jakadancin Fransa Dake Babban Birnin Denmark Domin Juyayin Harin Da Aka Kai A Birnin Paris Na Kasar Faransa, Nuwamba 15, 2015. ](https://gdb.voanews.com/714f65ca-eaa7-43d7-b5bc-629bea4d33d9_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
10
Mazauna Birnin Copenhegen Dauke Da Fitilu Sun Taru A Kofar Ofishin Jakadancin Fransa Dake Babban Birnin Denmark Domin Juyayin Harin Da Aka Kai A Birnin Paris Na Kasar Faransa, Nuwamba 15, 2015.