Duk da kauracewar da 'yan adawa suke yi, an fara gudanar da zabubbuka a kasar Burundi. Mutane kalilan ne suka fito, amma ana gudanar da zaben cikin lumana a Bujumbura, babban birnin kasar.
Ana Gudanar Da Zabubbukan Majalisu Da Kananan Hukumomi A Burundi

5
Ana gudanar da zabubbukan majalisu da kananan hukumomi a Burundi.

6

7

8