Lokaci na baya-bayan da suka kara a shi ne a wasan sada zumunci da aka yi a birnin Asaba a 2019 inda Super Eagles ta doke ‘yan wasan Pharaohs da ci 1-0.
Kasar Senegal ta sha da kyar a wasanta na farko da Zimbabwe na gasar kwallon kafar cin kofin nahiyar Afirka da ake fafatawa a kasar Kamaru.
A ranar Litinin Senegal za ta hadu da Zimbabwe, Guinea da Malawi, Morocco da Ghana sai Comoros da Gabon.
Senegal ita ce ta zo ta biyu a wasan karshe da ta buga da Aljeriya a gasar ta AFCON ta shekarar 2019. Aljeriya ta doke Senegal da ci 1- 0 ta lashe kofin.
Isah 15.01.2022 06:28 -- Nigeria 2:0 sudan, haruna umar kondiga 15.01.2022 06:38 -- isha allahu zamu doke sudan, Hagawa saukau 15.01.2022 11:56 -- Nigeria za iya yin nasara akan sudan, BADAMASI IBRAHIM 15.01.2022 14:29 -- ALLAH YABA NAJERIYA SAA