Kasashen kungiyar tattalin arzikin yammacin nahiyar Afrika masu amfani na bai daya da kudaden sefa tun a 2019, sun kebe watan Octoba na kowace shekara domin sayen kayayakin da a ka sarrafa a cikin su, maimakon na ketare, domin bunkasa tattalin arzikinsu...