Yayin da darajar Naira ke ci gaba da yin kasa a Najeriya, ‘yan kasuwa da sauran jama’ar gari na ci gaba da kokawa da yadda hada-hadar kasuwanci ke wahala...
Wasa tsere da kananan katakai masu tayoyi, wato Skateboarding, wasa ne da ya samu ci gaba, inda har ake yin shi yanzu a wasannin Olympics na lokacin bazara.
Dabi'ar yanka jakunan na sa ana sace wa masu dabbobin jakunansu kamar yadda rahotanni suka nuna.
Wannan na zuwa ne yayin da kasar ta Jamhuriyar Nijar ta kara damarar yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.
Fina-finan nahiyar Afirka, na daga cikin wadanda ke samun karbuwa a sassan duniya a baya-bayan nan.
An gudanar da taron ne don rantsar da babban kwamitin jina na manoman albasa.
Cutar cizon sauro ko malaria na daga ci jerin cututtuka na gaba-gaba da ke haddasa mutuwar miliyoyin yara a duniya.
Gwamnati za ta rika ba maza ma'aikata hutun kwana 14 don su saba da da ko 'yar da aka haifa musu.
Bikin shi ne na farkon tun bayan barkewar annobar coronavirus wanda aka dage sanadiyyar annobar.
Wasu mutanen gari na maye gurbin badalar a wasu lokuta da shaguna, har da ma gina gidajen mai.
Masarautar ta Zazzau da ke jihar Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya, ta yi fama da matsalar hare-haren 'yan bindiga da ke garkuwa da mutane don neman kudin fansa.
A ranar 1 ga watan Oktobar kowacce shekara, Najeriya ke bikin samun 'yancin kai daga kasar Burtaniya.
Domin Kari